Yadda Ake Soyayya Da Budurwa Mai Kunya Cikin Sauƙi
Yin Soyayya da yarinya mai kunya abu ne mai sauqi. Idan za ku iya yin amfani da matakan Da zamu faɗa daidai. Wasu mutane suna kuskuren fahimtar 'yan mata masu kunya suna tunanin cewa suna da wuyar gaske wajen yin Soyayya dasu, ba tare da sanin cewa suma kamar kowace mace suke ba. Amma Hakan Ya dogara kawai da tsarin da kuke ɗauka da matakan da kuke bi.
“How Date a Shy Girl”
Mace mai kunya kamar kowace yarinya ce, don haka idan kana son budurwa mai kunya, kada ka ji tsoro. Kawai mayar da hankali ka Fahimci me zamu faɗi. Don haka idan da gaske kake neman hanyar Yin Soyayya da yarinya mai kunya, Just relax kuma ku karanta wannan rubutun a hankali, domin za mu ba ku yadda ake Soyayya da yarinya mai kunya da samun Soyayya.
Karanta: YADDA-AKE-KULAWA-DA-SOYAYYA
A ƙasa akwai kowane bayani kan yadda ake Soyayya da yarinya mai kunya.
How To Date A Shy Girl.
1. Kayi Ƙokarin Samun wani makama wato kasan wacece ita.
2. Ka Bayyana Mata Kanka Dalla Dalla Amma A taƙaice.
2. Ka nemi ta baka damar zuwa hira, amma ka bata Zabi.
3. Ka bata Lokaci tayi tinani.
4. Ka Bata Kulawa sosai.
5. Kana Jin Ra'ayin ta akomai.
6. Kana Yawan Bata Dariya.
7. Kana Haƙuri da Ita.
8. Karbeta a Yadda take
Ga Ma'anonin Su a Ƙasa.👇🏼
Karanta: YADDA-AKE-YIWA-MAZA-SHAGWABA
1. Kayi Ƙokarin Samun wani makama wato kasan wacece ita.
Idan kana Soyayya da mace mai kunya ko kana son kayi Soyayya da mace mai kunya, da farko kayi kokarin sanin wani abu dangane da ita saboda ka fahimce ta sosai, kasan me take so da wanda bata so.
Misali: Kunsan Mata masu kunya yana musu wuya wajen bayyana abun dake cikin zuciyar su, kuma suna da tsoron yin magana ko yawan magana saboda basu san yadda zasu fara ba, bawai basa so bane. Idan kai maga ba daidai ba zata tsaneka sosai. Domin sanin ta yana dakyau ka nemi sanin ta wurin mutanen dake kusa da ita.
Karanta: YADDA-ZA-KAYI-IDAN-MACE-BATA-KARBI-SOYAYYAR-KA-BA
2. Ka Bayyana Mata Kanka Dalla dalla a Taƙaice.
Baiyanar da kanka gareta dalla dalla is very important, at least zata san waye kai asali, maimakon tura mata Sakon Messages ta hanyar ƙawayen ta. Amma karka manta kayi shiga mai kyau kuma kayi kyau wanda zata so shi idan ta ganka. Karka je a Wargaje cikin dotti musamman haɗuwar ku ta farko.
“How To Date A Shy Girl”
3. Ka Bata Lokacin Tinani.
Zata samu damar sanyaka a zuciya ne idan har ka bata lokaci wadatacce, to a wannan lokacin ne zaka rikita ta da "Kalaman Soyayya" "Goodnight Text Messages" Wasiƙun Soyayya Sabbi. Da sauran ire iren su.
Karanta: YADDA-AKE-CHATTING-DA-BUDURWA
4. Ka Bata Kulawa Wajen Mata kalamai masu daɗi, bata kyauta, ɗauke mata damuwa ka maye gurbi da farin ciki. Yi mata abunda take so alokacin da take so, yawan yi mata bazata. Da sauran dabaru.
5. Ka bata Lokaci
Mata suna son Namijin da zaina sauraron damuwar su, give her maximun Attention akan duk abunda take yi. Koda lokacin zai kai 100 years ne ka jira ta gama karka katse ta, kuma karka gaji da sauraron ta. Wannan zaisa taji tana sonka Sosai.
6. Kana Yawan jin Ra'ayin ta akan duk wani hukunci ko shawari a tsakanin ku. Karkana Hana ta samun damar juyaka, wasu lokutan suna son suma ana damawa dasu cikin harkokin yau da Kullum. Yawan jin Ra'ayin ta zaisa ta gane cewa tanada muhioa wurin ka, zaisa ta saki jiki dakai komai kunyarta.
Karanta: YADDA AKE FARA SOYAYYA DA BUDURWA
7. Kana Yawan Bata Dariya.
Mata suna son namiji mai yawan ban dariya. Karka na yawan bata rai a komai, ko kana yawan tsumewa. At least make her taji Farin ciki da Kalaman sata dariya da wassanni. Idan har mace mai kunya zaka yi Soyayya da ita to ka shiryawa ginin farin ciki a fuskarta.
Karanta: ABUBUWA-GOMA-10-DA-MAZA-KE-SO
8. Ka Zama Mai Haƙuri.
Be patient and give her time to make a decision. Karka tsammaci amsa akan lokaci idan kayi mata Tambaya. Ba haka ake ba. K zama mai mata uzuri soboda kunyar dake fuskarta zai hanata aikata wasu Abubuwan akan lokaci. Zata ɗau tsawon time before ta Fahimce ka.
9. Ka Zauna Da Ita a Yadda take.
Kar kayi kokarin juya ta Yadda kake so, bazata gane ba. Dole ne ka karbeta Yadda tazo maka. Duk abunda taimaka kayi mata godiya sosai, kuma karka tsammaci wani abu Da yawa daga wurin ta. Kawai ka tsaya akan shawo hankalinta.
Karanta: YADDA-AKE-RARRASHIN-BUDURWA
10. Build up your communication level.
Let your communication level be adequate to achieve a healthy relationship.
A complete and effective communication has to do with good observation skills, understanding skills, excellent listening skills, persuading, telling, and explaining.
0 Comments