Innalillahi wa Inna ilaihi Rajiuun…Tun da yanzu Rundunar Sojin Nigeria ta yarda ita ce ta hallaka mutane babu gaira babu dalili, zuwa yanzu ya kamata su fito su Nemi gafarar wadanda abin ya Shafa da sauran musulmi, sannan su bayyana Irin matakin da zasu dauka Kan wadanda suka Kai harin, yakamata hafsan sojojin saman kasar ya yi murabus, sannan a fara lissafin biyan diyya ran wadanda aka kashe nan da kankanin lokaci, duk da Haka kuma ku sani Allah zai yi sakayya. Daga Nasir Salisu Zango#DailyTrueHausa
0 Comments